««««««SIRRIN SACE ZUCIYA»»»»»»
«««««««taku na (1)»»»»»»»
Assalamullahi alaiki tauraruwa mai haske.
Gaisuwa dai a gareki "yar manyan mutane takawarki lafia mai cikar ado da fasali, Allah ya kara miki haske da Annuri a wannan kyakkyawar fuskar taki mai haske da kyalkali A wannan rana dana tsaya a gabanki dan na miqa miki daukacin dukkanin sakon dake cikin zuciyata wadda take cike da kaunarki a koda yaushe Ki sani hasken soyayyarki shi kan haskaka mini lungu da sakon cikin zuciyata Nayi nutso a cikin kogin kaunarki Bani da wani taqamaiman aikin daya wuce tunaninki,
sanki shine cikamakon farin cikina, sanki shine cikamakon samuwar jin dadin zuciyata a kowanne lokaci, Kaunarki itace ta dawo da martabar zuciyata da ruhina, Zan kasance mai san faranta miki a koda yaushe ki Aminta dani.......