SAKON FARKO DA ZAKA TURAWA YARINYA IDAN KA GANTA Kana SONTA A TAKAICE
Assalam So da kauna sune makasudin wannan tex din nawa, matukar zan sami sona ya shiga cikin zuciyarki zanyi farin ciki , zanyi matukar farin ciki mara musaltuwa tare da bada jinina da karfina kai harda rayuwa matukar kin yadda musha ruwan soyayya a kwarya guda Bana shakka ko fargaba kamar yadda na fuskanci halayyarki sundace da rayuwata da rayuwar masoya a ko'ina take a fadin duniya Domin ga duk namijin da yasameki matsayin mata ya tsira daga wulakanci irin na yan matan zamani' Nasan zakiyi matukar mamakin wannan saKo nawa'' sirrin da ke cikin zuciyata ne..
Domin zuciyata ta dade tana sonki.. Rayuwata ta dade tana Kaunarki.. Raina ya dade da yabawa da halinki.., Idona ya yaba Suffarki..,
Bakina kuma a koda yaushe zancenki yakeyi... Nakamu da sanki kuma so bana wasaba kuma ina buri da zumudi ta shauki idan kika amince dani a matsayin masoyinki Ina sanki Ina kaunarki kuma ance dai garin masoyi baya nisa a duk inda abun sansa yake kuma ni a tunanina duk wanda yace yana sonka a rayuwa ya gama maka komai na duniya domin shi so sinadarine kuma bai ta6a kafuwa ko doruwa sai da jinsi guda biyu ina mutukar kaunarki a raina tundaga lokacin dana fara tozali da kyakkyawar fuskarka gareni dafatan zaki amshi batuna sai naji amsata daga gareki nanbada jumawaba na gode ki huta lafiya Daga mai kaunarki a kowanne hali ...........