Recent Posts

header ads

abun da yakamata kinayi kafin aure

ABIN DA YA KAMATA KINA YI TUN KAFIN KIYI
AURE
❑ ABIN DA YA KAMATA KINA YI TUN KAFIN
KI YI AURE SHINE ❑
╬══╬══╬══╬══╬══╬══╬
ana so mace ta ringa gyara kanta tun tana gidan
iyayenta ba sai tayi aure ko kuma ta zo yin aure
kafin ta Fara gyara kanta ba .
wasu da yawan yan' mata sai kaga suna yin abin
har yana gona da iri.
✎ TSARKI DA RUWAN DUMI :
tsarki da ruwan dumi ba karamin taimakawa yake
yi ba wajen gyaran ( farji ) Mata Ku kiyaye tsarki
da ruwan sanyi saboda ba karamin illa yake yi ma
mace ba .
✎. ■ ・ GANYEN MAGARYA : ・■
ana so mace ta dinga yin tsarki da ganyen
magarya idan da so Samu ne ya zama shine
permanent ruwan tsarkin ki shi ma ba karamin
gyara ( farji ) yake yi ba .
✎. ✿ ・ ZUMA : ・✿
ana so mace ta ringa shan Zuma cokali daya (1 )
da safe daya (1 ) da daddare 1 wannan yana
taimakawa wajen dawo miki da ni ' iman ki da ya
tafi yayin da kike jinin al ' ada .
❑ SHAN ZUMA ❑
ana so macen da take cikin jinin al ' ada ta rinka
shan zuma cokali uku (3 ) kullum da safe har
tsawon kwanaki da zata gama al ' ada .
MAN HABBATUSSAUDA :
zaki sami man habbatussauda shima ki rinka sha
kina shafawa a ( farji )
KANKANA DA MADARA :
Ana so mace ta rinka shan kankana da madara a
ko wane lokaci da ta gama al ' adarta.
KANKANA DA CUCUMBER :
zaki yanka kankana da cucumber sai ki hade su
kiyi blanding ki rinka sha a duk lokacin da kika
sami Hali.