HADIN ZOGALE
( xaburar da mace wajen sha'awa da karin juriya batare da gajiyawa ba)
danyen zogale �� madara peak
zuma
�� kanunfari
Zaki gyara ganyen zogalenki ki wanke ki markada shi sai kitace ki zuba garin kanunfari ki zuba madara ta ruwa, da zuma ki rinka sha ,safe da yamma.
HADIN FUREN ZOGALE
Wannan hadin anso namiji yarinka amfani dashi domin karin ni'ima da kuzari asannan koda yaushe zai bukaci mace kusa dashi).
Huren zogale
Ya'yan zogale
Dabino
Cukwu
A shanya furen zogale da ya'yan zogale a cikin inuwa, sai a hada da dabino a daka a rinka sha da nono,ko madarar peak.
Wannan hadin yana saurin sauko ni'ima
KARYA GADO
Wannan hadin shi ake cewa karya gado..
Zaki wanke farar shinkafarki,sai ki dan soya ta sama-sama ma'ana kada ta soyu kwarai, zaki tafasa ruwa saiki zuba gyadar daki soya kitace ta sai ki shanya idan kin yi dai-dai zaki ga bawon gyadar yana cirewa da kansa kafin ta bushe Idan tayi sai ki murmusheta ki dake lukui sai ki daka cukwi da dabino, ki ya'yan zogale ki cire kwafar ki cire fatar ki shanya a cikin inuwa idan sun bushe ki hade su da dakakkiyar soyayya shinkafarki da gyadar daki dabino, sai ki rinka sha da madara peak
�� HADIN GWADA ��
Wannan hadin shi ake cewa sa kishiya tagumi idan kuma ke daya ce tofa sai dai a ki rashi mutu ka taba.
kankana �� gwanda
�� dabino
zuma
Za a samu kankana a gyaranta ajika dabino, sai a hade su GU daya a markade su a zuba zuma a ciki, a rinka sha
HADIN NONO RAKUMI
Wannan kuma shi ake kira da hana mai gida hirar dare domin da zarar ya tuna dake tofa sai gida domin irin ni'ima da Allah yayi maku uwar gida.
nonon rakuma
ridi
Zaki iya hada nonon rakuma da garin ridi guri daya ki rinka sha, shi ma yana saukar da ni'ima.
HADIN BAGUWA
Wannan kuma hadin shi ake cewa MAI DA TSOHUWA YARINYA Domin yana sa gaban mace ya tsuke ya matar Anan so a koda yaushe idan mijinki zai kusance ki ya kasance yaji ki a matse kike , ba a son lokacin da miji yazo zai shiga matarsa aji ya wuce sirrirf⭕ an fison ya shiga a hankali ,domin hakan anfi so mace ta rinka kula da kanta kada ta bar gabanta ya bude
bagaruwa
alif
kanunfari Zaki samu bagaruwa danya ki dan kona ta, sai ki matse ruwan dake jikinta, kiyi matsi dashi a gabanki, yasamu kamar tsayin (1h) sai ki sanya alif ya kasance shine a matsayi sabulun ki rinka wanke kowane lungu da sauko a cikin gabanki da ruwan dumi zaki amfani Bayan kin gama saiki samu garwashi sai ki zuba kanunfari a ciki ki tsuguno akai idankin gama sai ki samu miski mai kyau shi ma