Recent Posts

header ads

Abubuwan da suke sa mijinki ya ji bai gamsu da keba lokacin jima'i

ABUBUWAN DAKE SANYAWA MACE TAJI BATA GAMSUWA DA MIJINTA A LOKACIN DA YAKE JIMA'I DA ITA

wannan matsalar tana damun 80% cikin
100 % na
mata
abubuwan da suke jawo matsalar suna da yawa amma ga kadan daga cikin su, idan mace tana da ciwon sanyi hakan zai sa ta kasa gamsuwa da mijinta

+ fitar kuraje gaban mace

+fitar da farin ruwan gaban mace

+jin zafi lokacin saduwa maimakon mace taji dadi

+jin motsi a cikin jikinta kamar tana na yawo wadannan suke kadan daga cikin alamomin
ciwon sanyi matsalar yana hana mace jin dadin jima'i;(

:@GA NAMIJI CIWON SANYI:o

+fitar farin ruwa a gabansa

+kurji a gabansa

+bakinsa ya yi ja koma ya yi kuraje

+rashin karfinsa na mazakuta
oga manya ba lafiya ba labari

+yaji wani abu kamar tana tana yawo a
jikinsa.

:)HANYAR DA ZA'A BI DOMIN MAGANCE WANNA CUTAR;)

@ saiwar lalle
@saiwar cidazugu
@ciyawar wutsiyar kadangaru
@jar kanwa
@tafasar masar
zaki hade su guri guda sai tafasa a sa jar
dawa a
yi kunu sai mai fama da wannan lalurar yayi
amfani da shi.
Amma kuma hadin mace da namiji zasu iya
amfani da shi
macen da take da karamin ciki ba zata yi
amfani
da shi ba
haka wanda ke fama da matsananciyar ulcer
ba
zai yi amfani da shi ba 

Copyright BY: GIDAN AURE