Recent Posts

header ads

AMARE MASU LAULAYIN CIKI

[]AMARE MASU LAULAYIN CIKI] 

idan kina fama da laulayin ciki, ko yawan amai to a samu ruwa mai kyau a tafasa habbatussauda tare da kanunfari a rikka shan kofi daya sau uku a yini daya.